Bayani akan RACKSTERLY dakuma yanda akesamun Riba akansa da Tsurar kudi. - HAUSA MEDIA24

People Online

Breaking

ads

Tuesday, 26 November 2019

Bayani akan RACKSTERLY dakuma yanda akesamun Riba akansa da Tsurar kudi.

   Racksterly website ne mai zaman kansa kuma kamfanine a Najeriya babba wanda yake gudanar da tallace tallace kala-kala zuwa ga al-ummar duniya bayan haka Racksterly yana karbo tallace-tallacenne a hannun kamfanu nuwa kamar haka MTN,ZAIN,GLO,KONGA,JUMIA dakuma sauran bankunan Najeriya, dadai sauransu.
 TAYAYA MUTUM ZAI SAMU KUDI??? 
     Dikkan Tallace-Tallace Racksterly suke karba suna rabawa members nasune sutallata suma sai subiyasu da kudi mai Tsoka.
 TAYAYA MUTUM ZAIYI REGISTER DA RACKSTERLY KUMA SUBASHI TALLACE-TALLACE SAI SUBIYASHI? 
   Kafin kazama Member a Racksterly dole sai kayi Subscription dinsu daya daga cikin Hudu wa 'yanan dake kasa
              πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
 
   1-Plan dinsu nafarko anayinsane akan kudi N6,860.00 Wanda idan kayishi akullum zasu dinga baka Talla kana sharing nasa a facebook naka wanda dik guda daya zasuna biyanka N450 harzuwa kwana 30, idan kayi 450×30=N13500.00
 
   2-Plan dinsu na biyu anayin sane akan Kudi N9,300.00 shima talla daya zasuna baka kanayin Sharing nasa suna biyanka N700.00 kowace rana harzuwa kwana 30. Idan ka hada 700×30 zaibaka N21000.
   
   3-Plan dinsu na uku shikuma anayinsane akan kudi N17,000 shima akullum Talla daya zakanayi musu suna biyanka naira N1200 harzuwa kwana 30, idan ka hada 1200×30= zaibaka N36000.
 
    4-Plan dinsu na hudu Wanda Shine na karshe Anayinsane akan kudi N28,000 Shima akullum sau daya zakadinga yimusu Talla a facebook naka shikuma zasuna biyanka akullum 2100 harzuwa tsawon kwana 30, wanda idan ka hadashi zaibaka 2100×30= 6,3000.
   
     Idan kayi Subscription da Racksterly baza kacire kudinda katara ba harsai yakai tsawon kwana Talatin daidai tukunna, sannan kacire washe gari yazama dole sai kasake yin wani Subscription din kafin kaci gaba.
     Tunda nafara harka da Racsterly wallahi bantaba ganin wanda yatashi cire kudinsa batare da sunbiya shiba alokacin, take kudinka zaishiga gareka babu matsala ko tantama.
   Sannan kudin Subscription da zakabiya zakasaka ATM naka sai dauki iya adadin kudinda kazaba zakayi  amatsayin Subscribe.
     4/December/2019 watanda zai kama zancire kudina idan mutum yana tantama yabari idan nacire kudina yaga Alert in picture sai yayimin magana, idan kuma akwai da wanda yake da bukatar yayi Register zai iyayimin magana ta wannan numban a whatsapp 07069109700
   Dik wanda yake da wata tambaya kofa abude take zai iyayinta ta wannan number 07069109700 ina sauraron kowa da kowa.
      Bayan haka zanci gaba da dauraku akan hanyarda zakudinga samun kudi a harkar Online matikar kuna tare wannan dandali www.HausaMedia.ml Saboda akullum muna binciko muku Site dinda basa cuta ko cutarwa.
   
       Pls Share it

No comments:

Post a Comment

ads1