YADDA ZAKA SAMU ZUNZURUTUN KUDI 2000 TA HANYAR REFERRAL. - HAUSA MEDIA

People Online

Breaking

ads

Friday, 18 October 2019

YADDA ZAKA SAMU ZUNZURUTUN KUDI 2000 TA HANYAR REFERRAL.


  'Yan uwa ina muku barkanku da isowa izuwa wannan dandali, Ayau zamuyi muku maganane akan KUDA APP, dakuma hanyanda ake samun kudi dashi.
 Menene KUDA APPS?
   Kuda Mobile Apps wani dan garamin kwarya-kwaryan bankine wanda zaka iya Deposit din kudi dakuma fiddawa Withdraw daga shi zuwa asalin Account dinka kuma kowana irin bankine zaka iya turamar wannan kudinda kake da bukata katura.
   Bayan haka suna da saukin Recharging akan Transfer baya wuce naira 10, kuma komai yawan adadin kudinda zaka tura N10 ne recharging.
  Kada nafiye cikaku da surutu, bayan haka sunfidda wata Offer wanda mutum zai amfana dashi sosai batare da kayi wani asarar kudiba.
   Ga yanda zakayi domin samun Referral ta hanyar Invited din mutane, dik mutum 1 idan yayi Join ta Link dinka zakasamu kyautar 200 idan ka hada na mutum 10, 200×10 zai baka 2000.
  Da farko kabi wa 'yan nan dokokin ko tsarikan domin samun kasonka ko ince rabonka.
  Kashiga Link dake kasan nan sai kayi Downloading
 👇👇
   https://kudamobile.page.link/KmA8

   Bayan kagama Download sai kabude zakaga inda yanuna maka wajan Join sai kayi Click akansa, sai kacike wannan Form din. NOTE:Wajan BVN kada kacikashi kawai kayi Skip dinsa karkasaka. Bayan ka kammala Register zasu turamaka wani Link ta Gmail naka ko kuma suturamaka wasu Code number da zakayi Confirming. Daga nan kuma zasu baka damar Create Pin or password sai kasaka shi misali kamar haka
 👇👇👇
  Umar8877@#
   Bayan kadaura password dinka yahau zaikaika wani guri daban na cewa kadau hotonka shikenan yagama budewa. Bayan kakammala komai zai sake cewa kayi Log in da email naka sai kasaka dakuma irin wannan Password dinda kakirkira shikenan zaibaka damar saka wani daban Pin din nasonka ba wanda zai baka wahalaba.
  Bayan kagama wannan wahalhalun zai bude maka komai naka sai kaje kadanna MORE kana dannawa zainuna maka Referral/Earning anan zai baka damar dauko Link dinka sai kayi ta watsawa (Share) ta whatsapp ko facebook ko tweeter da sauransu.
 Allah yasa adace Ameeen
   Amma karkumanta kuyi share dan wasu sukaru.

No comments:

Post a Comment

ads1