Wata Hanyar Da Zaka Samu Kudi Cash N6000 Ta sakamakon Register Da Branch app - HAUSA MEDIA

People Online

Breaking

ads

Monday, 14 October 2019

Wata Hanyar Da Zaka Samu Kudi Cash N6000 Ta sakamakon Register Da Branch app


 
    Barkan ku da sake kasan cewa tareda Ni Yau Zan kara kawo muku cikakken bayani tareda sake gabatar muku da Branch apps
   App na musan man wanda suke bada Aro ko ince Rancen kudi zuwa asusunka na cikin banki.
   Bayan haka suna bawa wanda Ya karbi first loan kyautar ₦1000 Shi wannan Branch App Yana matikar dan taimakawa musan man lokacin da mutum Yayi Broke kuma Yana bukatar kudi wanda zaiyi amfani dashi na musamman, kusan wannan company Sunginashine bisa taimako da magance irin wannan matsalolin sukeyi ga al-umma da jama’a.
 Bugu da kari wannan Company sunada wasu dokoki kamar haka
           👇👇
   Idan suka baka bashin kudin bawai zaka biya su bane a Lokaci Daya (1) Ah Ah Zaka iya biyan su A Hankali ahankali harzuwa ranarda suka diba maka yacika.
   Toh amma idan kanaso kaci banza ma’ana kamoresu sosai shine da zarar sun baka First loan sai kai sauri anan take kabiyasu, alokacinda suka baka, daga nan zaka tsinci sun baka Kyautar N1000 sannan idan da farko sun baka 1k ko 5k ko 10k ne kana sauri ka biya da sauri zasu ninka maka anan take sannan Kana biya anan take zasu kara maka yawan kudin wanda zasu baka dama idan kanaso sai ka kara confirmation Sannan Zaka iya dabarar da zaran sun baka Loan misali Idan da ₦1000 suka fara baka kawai a cikin kudin nan saika cire ₦1200 ka fara biyan su daga nan zasu baka kyautar N1000 sannan zasu kara maka zuwa 5k.
    Branch App Manhaja ce ta asali wacce aka Kirkireta domin samar da hanya mai sauki da saukakawa tareda inganci ga masu buqatar Son karbar Rancen kudi zuwa Cash.
    Bayan nan sun bada hanyar samun Bonus din kudi ta hanyar Refferal Ga yanda zaka samu Referral Yadda abun ya ke shi ne Asali dai branch application ne na karbar bashi kamar yadda kusan mafiya yawancinn mutane sun san haka akasar nan.
   Haka kuma kamar Yadda na muku bayani abaya, Idan mutum yana cikin wata yer matsalar kudi ko kuma kana da buqatar kudi sai kuma aka samu akasi alokacin baka dashi kuma baka da hanyar samu to sai suka kawo maka hanya mai sauki wajan karba daga baya sai kabiyasu,
  Da Farko Kayi Shiga nan Kayi Download App 👍

https://www.datafilehost.com/d/b1462a5e

    idan bai bude awayarka ba zaka iya shiga PlayStore nawanka kadauko sa.
  Bayan kadauko sai ka yi register da application din Ka shiga
 👇
 Creat Account
  Abubuwan da suke bukata wajen register sun hada da
 1 Cikakken Suna
 2 Bank account
 3 Lambar waya
 4 BVN
 5 Email address
   Bayan ka yi register Saika shiga Dashboard din Application saika Shiga
  -----> Promotions
  Daga nan zaka ga wata Box Saika Shigar da
 
   Promotion codes din Gashi

   👍      umar014ed
  Bayan ka saka saika dawo wajen
  -----> Loan Saikai Request na Yadda kakeso Sannan kuma idan zaka biya
  Zaka ga sun nuna ma kamar haka
 

  Saika shiga  TAP TO PAY anan zasu baka options kamar na jikin photon nan
 

    Repayment Method
   Bayan nan zasu baka zabi kamar haka
 
  Daga nan saika zabi wanda Yafi maka sauki a cikin su saika biya Bayan ka biya saika shiga Wajen Promotion Anan zaka ga Bonus din da suka baka sai kayi .
  Redeem dinsa Note: kasani wannan kamfanin bana wasa bane karda ka kuskura ka karbi Kudi matuqar kasan bazaka biya ba.
  Domin hakan zai iya baka matsala sosai Saboda idan baka biya suba Zasuyi Report dinka A (N.C.R.B) National Credit Reference Bereu Saboda nasan wasu zasuyi tunanin idan zunci sunci banza babu abinda zaifaru Saboda haka koda wasa karda ka karbi kudinsu indai kasan bazaka biya ba
  Allah taimaka yabada sa’a da nasara ga mai Rabo Ameeeeeeen.

No comments:

Post a Comment

ads1