MTN DATA: YADDA ZAKAYI ACTIVATE MTN UNLIMITED Free Data 50MB A KULLUM KO WACE RANA AWAYA ANDROID TAHANYAR AMFANI DA Stark VPN. - HAUSA MEDIA

People Online

Breaking

ads

Sunday, 27 October 2019

MTN DATA: YADDA ZAKAYI ACTIVATE MTN UNLIMITED Free Data 50MB A KULLUM KO WACE RANA AWAYA ANDROID TAHANYAR AMFANI DA Stark VPN.


  Barkanku da isowa wannan dandali namu na hausamedia.ml
   Ayau zamu kawo muku wata hanyace mai sauki ta Amfani da wannan Apps mai suna Stark VPN, shidai wannan Apps din akollum zasu baka Data 50mb wanda zaka bude komai dashi awayarka kuma zakayi downloaded free dashi.
    Da farko dai kadauko wannan Apps din gashi nan kamar haka 
Free Apps
        👇👇👇👇👇👇👇

 Download Stark VPN here

  Bayan: kayi nasarar daukoshi sai kabudeshi kashiga ciki
 ------->>>Tweaks:NONE:

                               ðŸ‘†ðŸ‘†ðŸ‘†ðŸ‘†ðŸ‘†ðŸ‘†
  Sai kadanna alamar da aka nuna maka nasaman hoton nan
 
     Daga nan zaibaka saver kala-kala sai kazabi daya daga ciki wanda mukayi masa alama akan wannan hoton
                         ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡
                           MTN 50MB DAILY 
       
       Bayan nan sai kadanna alama ''Ja''
     Anan take zai fara Processing daga nan zaiyi
                               CONNECTED

      Shike nan daga nan zaka fara more gara batsa son ranka.
 
 
      Muna rokonka daga zarar kakaranta ka amfana dashi kayi Sharing nasa izuwa Social Media domin wasuma susamu damar amfana dashi kamar yanda ka amfana.
     

     Sannan kuma kanada damar ajiye Comment akasan wannan darasi domin warware maka matsalar abinda baka gane ba.

No comments:

Post a Comment

ads1