MTN DATA: Hanyar samun Data Bonus 2000MB mai sauki batare da shan wahala ko saka kudiba. - HAUSA MEDIA

People Online

Breaking

ads

Thursday, 17 October 2019

MTN DATA: Hanyar samun Data Bonus 2000MB mai sauki batare da shan wahala ko saka kudiba.


   Maraba da zuwa
 HAUSAMEDIA
     Wannan dandali zai kawo muku wani Offer ne, na Kamfani Layin MTN tahanyar samun DATA batare da kasaka sisin kwabonkaba, wanda yake aiki a Pc,mobile, android, iPhone ,da sauransu.
  Wannan tsarin da zamu kawo yanayi ne akowana layi Sim Card Sabo ko Tsoho.
   Abu na farko abinda zakayi shine katabbatar kanada Android Waya Sai kaje kayi Downloading na My MTN App idan baka dashi sai kadauko sa anan
     👇👇
https://m.apkpure.com/mymtn/com.mtn1app
   Daga zarar kadauka sa sai kabude. Daga zarar kabude zainuna maka wani Notification kamar haka
   👇👇👇👇👇👇


    Daga bisani sai kataba
   ---Invite
  Daga nan zaibude maka wasu Box guda 10 kamar haka.


    Bayan yagama nuna maka haka kai kuma sai kasaka nanbobin abokanka guda 10 ka ko ma wani irin MTN ne wanda ba'a taba Bude mymtn app, dashi ba bayan kasa kai Submit daga nan zasu turawa duk wanda kasaka number sa link, Bayan sunbi Link din sun dauko App din sunbude zasu basu kyautar 500MB kowanne mutum1 kai kuma su baka 2000MB.
    Saboda duk mutum1 Daya, da ya dauko app din ta link dinka zasu baka kyautar 200mb Mutum10 2GB kenan.
   Allah yabada sa’a da Rabo

   Amma fa katabbatar kayi Shire bayan kagama amfani da wannan App din domin wasu su amfana dashi.

No comments:

Post a Comment

ads1