MAGANIN KODA (Kidney da Kidney Stone) SADIDAN - HAUSA MEDIA24

People Online

Breaking

ads

Saturday, 5 October 2019

MAGANIN KODA (Kidney da Kidney Stone) SADIDAN

    Dafarkodai ita wannan jinyar ta Cutar KODA tana damun al-umma matika hartakai ga Cirewa mutum ita Asamar wata, to idan ba ciretaba ajarraba wannan maganin insha Allahu Rabbi zaisamu waraka. 
    Ga abubuwan da akeso kasamo

    1-Kwaro (Qaro) 

    2-‘Ya ‘Yan Gwanda 

    3-Ganyen Yalon Bello.

   Yanda Ake hada Maganin dakuma Amfani dashi.
     Da farko za’a hada Kwaron da ‘ya ‘yan Gwanda wanda Suka Bushe, sai anikasu ko Adakasu suyi laushi matika, Sai asamu babban Cokali biyu da Safe azuba acikin ruwa yasamu wani lokaci kamar Awa (hour) biyu sai kaurayasa bayan yagama jika sai Asha, adingayin hakan Safe da yamma lokacin bacci. Bayan haka sai Asamu Ganyen Yalon Bello asamu ruwa awankeshi mai kyau sai atafasashi sosai yasha wuta tukunna adinga shansa safe da yamma haka za’adinga shansa akai-akai harzuwa wani lokaci.
    Domin gane cewa maganin yanayi idan mai jinyar yatashiyin fitsari yayisa agefe daban akasa, annan zaiga fistsarinsa yacanza kala ko launi.
     To Allah yasa mudace Ameeeen, kutaimaka kuyi SHARING Domin wasu su amfana dashi.

No comments:

Post a Comment

ads1