HOTINAN: shugaban Najeriya tareda mataimakinsa da Shugaban majalisar Dattijai a bikin Cikon shekara 59 na najeriya da samun ‘yanci. - HAUSA MEDIA24

People Online

Breaking

ads

Tuesday, 1 October 2019

HOTINAN: shugaban Najeriya tareda mataimakinsa da Shugaban majalisar Dattijai a bikin Cikon shekara 59 na najeriya da samun ‘yanci.

     Shugaban Najeriya Muhammad Buhari tareda mataikinsa Prof Yemi Osinbajo da Shugaban Majalisar Dattijai Sen.Ahmad I Lawan (Dan Masanin Bade) awajan bikin cikar shekara Hamsin da tara (59) da Samun ‘Yancin Kasar Najeriya da sauran mukarrabansa.
   1/10/2019
  


No comments:

Post a Comment

ads1