CASH ZUWA DATA: Yadda zaka samu zuzzu rutun kudi da zaka iya maidashi Data na kowana layinka na MTN/ZAIN/GLO da dai sauransu, Tahanyar amfani da DENT Apps - HAUSA MEDIA

People Online

Breaking

ads

Sunday, 27 October 2019

CASH ZUWA DATA: Yadda zaka samu zuzzu rutun kudi da zaka iya maidashi Data na kowana layinka na MTN/ZAIN/GLO da dai sauransu, Tahanyar amfani da DENT Apps

 
    'Yan uwa muna muku barkanku da warhaka.
     Ayauma munzo muku da wani sabon App wanda wasu sundade suna morarsa.
    Shidai wannan sabon DENT APPS, Apps ne wanda ake amfani dashi ta hanyoyi dadama kuma ana samun kudinsane mafiya yawanci ta hanyar Invite Referral Link, shidai invite link dik mutin daya idan yayi join ta link naka zasu baka kyautar N590 shima kuma zasu bashi kamar yanda suka baka N590.
    Shidai wannan Apps din idan katara kudinka zaka maidasa zuwa datan ka nakowana layinka.
   Bari dai mubarku haka dan karkuce munfiye surutu Shiga nan Domin Download Apps
  👇👇👇👇👇👇
 
Download Dent App here

     Daga zarar kagama dauko sa zaibude maka shi kamar haka Sai kayi Joint
 
    NOTE:Amma katabbatar cewa Namban layinda zaka saka yana kanwartaka dakayi Downloaded saboda zasu kiraka ta wannan Numban kuma kiranzaishigone ta dan Sakanni, bazaima barka ka amsa kiranba.   Shikenan zaiyi Confirm, bayan yagama zaibaka damar daukan link naka sai kayi ta share nasa izuwa ko ina.
 
   
     Dan Allah idan kakaranta kayi Shared nasa dan wasuma su amfana dashi.
 
     Idan kuma kana fiskantar matsala ko damuwa wanda yadanganci wannan Apps kayi Comment zamu baka mafita insha Allahu.

No comments:

Post a Comment

ads1