Shugaban majilisar Dattijan Najeriya Sen.Ahmad I Lawan ya aika da Ma'aikata domin sake gina filin Jirgin dake wachakal dake karasuwa LG a jahar Yobe. - HAUSA MEDIA

People Online

Breaking

ads

Thursday, 5 September 2019

Shugaban majilisar Dattijan Najeriya Sen.Ahmad I Lawan ya aika da Ma'aikata domin sake gina filin Jirgin dake wachakal dake karasuwa LG a jahar Yobe.


  Shubagan majalisar Dattawan Nijeriya Sen Ahmad Lawan, Ya turo ma'aikatan da zasu sake Gina filin jirgin Sama na Wachakal Karasuwa a Jahar Yobe.
Ma'aikatan bangarorin da suka zo sun hada.
AVIATION
FAAN
NIMET
NAMA
NCAA.By Baba Anthony (Idriss brah)

Senior Legislative Aids to Senate President Sen.Ahmed I Lawan

  

Domin kasancewa damu a kafar sadarwar Facebook shiga Link dake nan kasa kayi Llike
   
  

No comments:

Post a Comment

ads1