Gwamnan Jahar Borno Yayuwa Mahaddacin Qur’anin nan Idrisss Abubakar Muhammed Goma ta Arziki. - HAUSA MEDIA24

People Online

Breaking

ads

Wednesday, 25 September 2019

Gwamnan Jahar Borno Yayuwa Mahaddacin Qur’anin nan Idrisss Abubakar Muhammed Goma ta Arziki.

 
   Gwamanan Jahar Borno Prof.Babagana Umara Zulum yabawa Mahaddacin Qur’aninda yazo nadaya a gasar Qur’ani na duniya Mota dakuma kyautar Naira Million Biyar.
   Gwamnan yadau nauyin karatun Idriss Abubakar Muhammed harzuwa PhD yakuma bashi aikin Gwamnati.
   Bayan Haka Idriss Abubakar Muhammed yasamu kyautar Gida nazama daga Hannun Tsohon Gwamnan Jahar Borno Sen.Kashim Shattima.
 
No comments:

Post a Comment

ads1