Best Player in World: Messi ya Doge Ronaldo dakuma Van Dajk. - HAUSA MEDIA24

People Online

Breaking

ads

Monday, 23 September 2019

Best Player in World: Messi ya Doge Ronaldo dakuma Van Dajk.

 
Hukumar kwallon kafar duniya wato FIFA takarrama Gwarzon Dan kwallon bana na 2019, wanda Leo Messi na Barcelona ya lashe kyauta ta Bana.   Leo yayi nasaran doge abokan hamayyasa C.Ronaldo Na Juve da Van Dajk Na Liverpool.
   Leo wannan shine karonsa na shida yana samun nasarar zama Gwanin kwarzon kwallon kafan Duniya, yasamu narasa 2019 da 2010 da 2011 da 2012 da 2015.

No comments:

Post a Comment

ads1