Yadda Zaka Samu ₦300 Free Airtime All Network Ta Hanyar Amfani Da Sabon App Mai Suna Vsit app . - HAUSA MEDIA

People Online

Breaking

ads

Monday, 15 July 2019

Yadda Zaka Samu ₦300 Free Airtime All Network Ta Hanyar Amfani Da Sabon App Mai Suna Vsit app .    Ba tareda bata lokaci ba, bari nai muku bayani da dan sauri domin zasu iya rufewa Ka tabbatar kana da Normal Data mai-kyau wacce take Access na ko i'na Sannan ka tsaya ka karanta wannan post din duka domin idan baka karanta duka ba ba lallai kai Nasara ba .
  Da farko ka shiga nan Kayo Download wannan app din
   https://m.apkpure.com/vskit-short-videos-more-fun/com.yomobigroup.chat
    Bayan ka dauko saikai Install dinsa amma idan Ya gama (installed) 'Karda ka bude ' Saika dawo ka shiga wannan link din
    https://s.vskit.tv/r/4XW
    Bayan ya bude zasu baka invite Codes sune kamar haka -------> E7E3861
Saika Copy dinsu daga nan ka danna -----> Click to claim Anan take zaiyi Processing zai kaika cikin wannan app din Daga nan saika kaqa Click to Claim . Anan zasuce ma kayi Register Saika zavi hanyar da Yafima sauqin Register kayi .
    Bayan ka kammala Registered Zai dawo dakai wajen (Reward) Again saika danna Claim Anan wajen ka duba da kyau zaka ga wata Banner anan rubuta ₦50 for New User Saika danna anan zasu baka wata Box daga nan zaika saka wadan nan codes dinda nace kuyi Copy sune E7E3861
    bayan kun saka saikuyi Submit Anan take zasu baku Kyautar ₦50 ko ₦100 Sannan idan kanaso ka cireta ne saika shiga Withdrawal kasa Phone Number ka cire .
   Sannan ka duna kasa idan sukace Invite anan zasu baka Link wanda zakai Share to Fcbk, whatsapp da sauran su Duk mutum1 da Yayi join ta link dinka zasu baka ₦100 Allah bada sa,a
  Mr Bazazzage 

No comments:

Post a Comment

ads1