MAGANIN TYPOID - HAUSA MEDIA

People Online

Breaking

ads

Wednesday, 10 July 2019

MAGANIN TYPOID

                    
                  Alhamdulillah
  Dan Allah ai sharin Wannan hanya tana da kyau sosai kuma cikin kankanin lokaci za'a rabu da ciwon TYPOID da yardar Allah.
   ABINDA ZA'A NEMA.
    - Tafarnuwa
    - Lemon tsami
     - Zuma
     - Man kaninfari(clove oil)
   YADDA ZA'A HADA.
    Da farko zaka dan daka tafarnuwar sai ka samu ruwa mai kyau kofi 2 ka zuba akan wuta sai ka zuva Tafarnuwar a ciki bayan ya tafasa sai kaukedan ya dan wuce sai kasa lrmon tsami guda a ciki,sannan ka zuba man kaninfari chokali 1 zuma chokali 5 Sannan kasha kofi daya da safe kofi daya, za'ai haka kamar tsawon sati 1 insha Allah zaka rabu da cutar zazzaɓin TYPOID da yardar Allah.


   Me Bukatar Hadadde N5500, 08135404044 ko ta WhatsApp

No comments:

Post a Comment

ads1