MAGANIN BASUR,MARA TSIRO. - HAUSA MEDIA

People Online

Breaking

ads

Tuesday, 16 July 2019

MAGANIN BASUR,MARA TSIRO.


     Duk wanda yake fama da wata matsala ta basur kamar Cushewar ciki Tashin zuciya Bayan gida mai tauri Rikewar baya Rikewar kugu.
  Yawan rihi(tusa) Yawan rikecewar ciki. Rashin cin abinci SAI YA NEMI.
  1. Lemon tsami
  2. Sabulun sha.
  YADDA ZAA HADA.
   Da farko zaka samo ruwa kamar cikin kofi daya sai ka zuma sabulun sha a ciki kamar kwatankwacin lemon tsami babba,idan ka zuba a ruwan zai narke sai ka sa chokali ka juya sosai sannan ka matsa lenon tsami a ciki kamar guda idan kuma kana da ulcer sai kasa rabi ka juya sosai sannan kasha sau daya a rana.
   Amma idan chronic Ulcer ce dakai kar kasa lemon tsamin gava daya.
 NOTE ana samun Sabukun sha a wajen masu kayan koli. Idan da masu bukatar hadadden maganin basur sai su kira 08137482786 Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu alaihi Wasallama salati.

No comments:

Post a Comment

ads1